Eh A\'a Goge Jira… Ajiye Wasikar ajiya Sabon Sako Signal na sabuntuwa Yanzu: %s Baka/ki sa kalmomin sirri ba %d sakonni ko wacce hira %d sakonnin ko wanne hira Goge dukan tsohon sakwannin yanzu? W Wannan zai datsa hirna nan da nan zuwa %d sabonnin sakonni. Goge Cire Kalmomin sirri? Wannan zai bude sanarwar sakwannin Signal dinka/ki dindindin Hana dama Fita daga rijista Daga amfana da kira da sakwannin Signal Hana kira da sakwanni daga Signal Don kkashe sakwanni da kiran Signal ta hanyar fita daga rijistar Signal a saba Ka/kina bukata ka/ki kara rijistar lambar wayar domin samun damar yin amfani dasu nan gaba. Akwai kuskren sadar da saba. Bada damar shigowar SMS Taba domin canza tanadadden aikace-aikacen sakwanninka Don kashe sakonin SMS Taba domin mayar da Signal tanadadden aikace-aikacen sakwanninka/ki Kunna Kunna Kashe Kashe SMS %1$s, MMS %2$s Kullewar fuska %1$s, Kullewar rijista %2$s Jigo %1$s, Harshe %2$s %d mintina %d mintina (Hoto) (Odiyo) (Bidiyo) (Wuri) (Amsa) Gidan hotuna GIF Fayil Lambar sadarwa Wuri Babu aikace-aikacen zabar midiya Signal na bukatar izinin ajiya domin samun damar hada hotuna, bidiyoyi ko kuma odiyo,amma kuma an hana izinin dindindin. Cigaba ka/ki shiga menun wurin saiti, zabi \"permissions\", kuma ka/ki shiga \"storage\" ka/ki bada dama. Signal na bukatar izinin lambobin sadarwarka/ki domin asamu damar hada bayanansu amma sai dai anhana wannan damar dindindin. Cigaba ka/ki shiga cikin mazabar saitin aikace-aikacen Signal ka/ki zabi \"Permissions\" sannan ka/ki bada damar \"Contacts\". Signal na bukatan bada izinin wurin da ake domin asamu a hada wuri amma an hana wannan damar dindindin. Cigaba ka/ki shiga mazabar saitin aikace-aikacen sannan ka/ki zabi \"permissins\", sai kuma ka/ki bada damar \"location\". Signal na bukatar izinin kyamara domin daukar hotuna amma anhana wannan damar dindindin. Cigaba ka/ki shiga mazabar saitin aikace-aikacen Signal ka/ki da damar \"Kyamara\". Midiya na sabuntuwa… Bidiyo na matsewa…… Kuskuren wasan bidiyo Tosheshen lambobin sadarwa Yau Jiya Satin nan Watan nan Babba Matsakaici Karami Kira na shigowa Ya ki ajiyuwa Taba domin daukan Hhoto, rike domin daukan bidiyo. Kama Canza kyamara Bude gidan hotuna Sababbin lambobin sadarwa Lambobin sadarwar Signal Rukunoni Signal Yawan sakonni da zaka/ki iya tura zasu kai %d Zabi daga lambobin sadarwar Signal dinka/ki Baka/ki da abokin sadarwa a Signal Da maballin kyamara kawai zaka/ki iya tura hotuna zuwa lambobin sadarwar Signal dinka/ki. Baka/ki samu wanda kake/kike nema ba? Gayyaci wani/wata ya/ta shiga Signal. Duba Cire Cire wannan hoton furofayil? Ba\'a samu ko wanne mabincikar bayanan gizo ba. Akwai kiran salula dake gudana yanzu Fara kiran bidiyo? Fara kiran murya? Katse Kira Lambar tsarinka da %1$s ya canza. Zai yu wani ne yake kokarin kare hirarka ko kuma %2$s ne ya sake shigar da Signal. Zaka/ki tabbatar da lambar tsaronka/ki da wannan lamabar. Yarda Sabon hira Lambobin sadarwa Rukunoni. Binciko lambar waya Duba sunan maiamfani Sako %s Kiran Signal %s Suna Sunan dangi Kari kafin kalma Kari bayan suna Sunan tsakiya Gida Wayar hannu Aiki Wani Zabbaben lambarnan ba nakwarai ba. Turawa bai yu ba. Taba domin karin bayani Karba sakon canji na musamman, taba domin gabatarwa. %1$s ya/ta bar rukuni. Ankasa turawa, taba domin mazaba mara tsaro. Zaka/ki Koma SMS mara tsaro? Zaka/ki koma MMS mara tsaro? Wannan sako ba zai samu tsaro ba sabida mai karba ya daina amfani da Signal.\n\nTura sako mara tsaro? Babu aikace-aikace mai bude wannan midiyan. An kwafa %s Daga %s zuwa %s   Kara karatu   Sauke kari   Yana tafiya Kara saitin mahajin bayanai masu tsaro? Wannan zai iya taimakawa idan akasamu matsala da tsaro a wannan hiran. Ba zaka/ki rasa sakwanninka ba. Maimaita saiti Kara abun makallawa Zabi lambar sadarwa. Rubuta sako Akwai matsala wajen saita abun makallawa. Mai karban wannan sakon bashida lambar ko imel na kwarai. Ba komai cikin wannan sakon! Membobin rukuni Lambar ba nakwarai ba. Ansa a fuskar na\'ura Kira bazai yiwu ba Na\'aurar nan bata goyon bayan aikin buga lamba. Fita daga rukuni? Ka/kin tabbatar kana/kina son barin wannan rukuni? SMS dinnan ba tsaro. MMS mara tsaro Signal. Mu koma Signal %1$s Ba\'a samu dacewar fita daga rukuni ba Zabi lamba. Bude wannan lambar? Bude wannan rukuni Zaka iya samun sako ko kira daga wannan lambar. Membobi da suke da lambarka zasu iya dawowa da kai cikin rukunin nan. Bude Makalawa da aka sa yayiwa irin wannan sakon nauyi. Ba kyamara Ankasa daukar odiyo! An rasa app da zai iya daukan wannan hadin a na\'urarka/ki. Domin aika sakon odiyo, bari Signal ya samu damar aiki da reno. Signal na bukatar izinin reno domin aikar da sakwanin odiyo amma an hana wannnan damar dindindin. Cigaba ka/ki shiga mazabar saitin aikace-aikacen signal ka/ki ba da damar \"Microphone\". Domin kiran %s, bawa Signal damar samun reno da kyamara Signal na bukatar izinin Reno da Kyamara domin kiran %s, amma anhana wannan dama dindindin. Cigaba ka/ki shiga saitin affilikashon, zabi \"Permissions\", sannan kunna \"Reno\" da \"Kyamara\". Domin kama hotuna ko bidiyo, ka/ki bawa Signal dama. Signal na bukatar izinin Kyamara domin daukan hotuna ko bidiyo amma an hana wannan damar dindindin. Cigaba ka/ki shiga cikin mazabar saitin Signal ka/ki zabi \"Permission\" domin ka/ki bawa \"Camera\" dama. Signal na bukatar izinin kyamara domin daukar hoto ko bidiyo. Bawa reno damar daukan bidiyo da sauti. Signal na bukatan izinin reno domin daukar bidiyoyi amma an hana wannan damar. Cigaba ka/ki shiga mazabar saitin Signal, zabi \"Permissions\" kuma karfafa \"Microphone\" da \"Camera\" Signal na bukatar izinin reno domin daukan bidiyoyi. %1$s %2$s Signal ba zai iya tura SMS/MMS ba sabida ba shine zabbaben manhajar sakonka/ki ba. Ko dai zakaki canza wannan saitin a Android dinka/ki? Eh A\'a %1$d na %2$d Babu sakamako. Ansa pakitin sitika Sabo! Fada da sitika Toshe Katse Goge %d sakonni da ba\'a karanta ba %d sakonni da ba\'a karanta ba Go Goge sakonnin da aka zaba? Wannan zai goge zababben sakonni dindindin. Wannan zai goge sakonin da aka zaba gaba daya%1$d Ajiye cikin ajiya? Saving this media to storage will allow any other apps on your device to access it.\n\nContinue? Ajiyewar dukal %1$d midiya zuwa ajiya zai bar ko wanne manhaja a na\'urarka/ki damar samun su.\n\nCigaba? Kus An samu matsala wajen ajiyewar kari a ajiya! Ankasa rubuta ajiyan! Saving attachment Ajiyewar karin %1$d A Ajiyewar kari %1$d cikin ajiya… Yana tafiya… Data (Signal) MMS SMS Gogewa Gogewar sakwanni… Babu ainihin sako Ainihin sako ya bace. Budewar sako ya gaza Zaka/ki iya doke ta gefen dama domin amsa sako da wuri. Zaka/ki iya doke ta gefen hagu domin amsa ko wanne sako da wuri. Idan midiya na ciki saitin view-once da zaran anturasu za\'a cire. Ka/kin riga ka/kin karanta wannan sakon. Ba burauza a wannan na\'urar Ba\'a samu ko wanne sakamako na \'%s\' ba Goge zababben hira? Goge hiran da aka zaba? This will permanently delete the selected conversation. Wannan zai sa goge duk %1$d zabbben hira dindindin. Gogewa Ana goge hira… Conversation archived %d an adana hira Pasa Moved conversation to inbox An mayar da hira %d cikin akwatin hira Sakon musaya na musamman Ajiyayyen hira (%d) Tabbatacce Furofayil Kuskure wajen saitin hoton furofayil As samu matsalar saitin furofayil Hoton furofayil Saita furofayil Furofayil don Signal na amfani da tsari, kuma sabis din Signal bashi da daman samun wannan bayanan. Sa alamar hoto. Amfani da tanadadde: %s Amfani da tanadadde: %s Babu. Yanzu %dm Yau Jiya Turawa An aika da sako Sakon ya isa An karanta Cire hadi \'%s\'? Cire hadin gizon wannan na\'urar zai sa ka/ki daina samun sakwanni kuma zai hanaka/ki daman tura sakwanni. Hadin hanyar sadarwa ya gaza Sake gwadawa. Cire hadin yanar gizon na\'ura… Cire hadin yanar gizon na\'ura… Babu Hanyar Sadarwa Na\'ura marar suna An hada %s Karshen gani %s Yau Fayil maras suna Inganta don rashin Play Services Wannan na\'urar baya daukan Google Play Services. Taba nan domin kashe fasalin batiri da yake hana Signal karban sakwanni idan ba\'a aiki dashi. Tura wa Barka da zuwan Signal. TextSecure da RedPhone sun zama daya a matsayin masinja mai zaman kansa domin ko wane hali da ake ciki: Signal. Barka da zuwan Signal. Signal na da tsaron rubutu. TextSecure da RedPhone suna koma afilikashon guda. Signal. Taba domin bincikawa. Ce hello domin kare tsaron kiran bidiyo Yanzu Signal na barin kiran bidiyo mai tsaro. Domin gwadawa, fara kiran Signal kamar yadda kika/ka saba da wasu kiran, taba maballin bidiyo sai kuma ka/ki daga hannun gaisuwa. Yanzu Signal ya yarda da tsaron kiran bidiyo. Signal na karban kiran bidiyo mai tsaro. Taba domin ka/ki gani. Ka/kin shirya daukar hoto mai kusa? Yanzu zaka/ki iya sa hoton furofayil da suna da abokan hirarka da suke Signal. Akwai furofayil din masu amfani da Signal anan. Gabatar da alamomin rubutu. Yanzu zaka/ki iya gani ko tura sanda ake rubutun sako idan ka/kina so. Ka/ki na son kunnasu yanzu? Alamomin Nuna Rubutu Suna Nan Kunna alamomin rubutu Kunna alamomin Nuna rubutu A\'a, nagode Gabatarwa da dubawar hadi. Yanzu akwai mahadi na zabi da aka yarda da su na wasu sanannen shafin yanar gizo. Zaka/ki iya kashe ko kunna wannan fasali duk san da kake/kike so a saitin Signal dinka/ki wato (Preview > Send link previews). Yayi! Gabatar da sitika Me yasa zaka/ki yi amfani da kalamai bayan zaku iya amfani da abu mafi sauki kamar sitika Me yasa zaka/ki yi amfani da kalmomi bayan zaka/ki iya amfani da abubuwa mafi sauki wato sitika? Taba wannan alamar da yake abun rubutun na\'urarka/ki. Mu je Diban sakwanni. Signal na dindindin akwai matsalar sadarwa! Signal ya kasa rijista da sabis din Google Play. An kashe sakwanni da kiran Signal, yi kokari ka/ki kara rijista a cikin saitin > Advanced. Ansamu kuskuren karbar cikkakiyar kyawon tarkacen GIF GIFs Sitika Sabon rukuni Gyara rukuni. Sunan rukuni Sabon rukunin MMS. Ka/kin zabi lambar sadarwa da baya daukan rukunonin Signal don haka rukuninnan zai zama MMS. Baka/ki yi rijistar Signal ba, domin haka an sake rukunoni Signal dinki/ka. Yi kokari ka/ki yi rijistar acikin saiti da gt;Advanced. Ka/ki na Bukatan Ko Da Mutum Daya Ne A Wannan Rukunnin Daya daya cikin mutanen da suke cikin rukuninka na da lambar da ba daidai bane. Gyara wannan lambar ko kuma cireshi ka/ki kara gwada sawa. Hoton na\'ura Sa Samar da %1$s… Sabuntarwa %1$s… An kasa sa %1$s sabida basua amfani da Signal. Ana karban cikakken bayanin rukuni. Ka/kin riga ka/kin shiga wannan rukunin. Bar membobin rukuninnan suga hoto da sunan furifayil dinka/ki? Ka/ki na so a bayyanawa membobin rukuninnan na yanzu da na gaba hoto da sunan furofayil dinka/ki? Barshi a bayyane Kai/Ke Hoton rukuni Alamar hoto. Taba kuma ka/ki rike nan domin daukar sakon mura, sake ka/ki tura Tura Zabi lambobi Ka/ki turawa lambobin sadarwarka/ki. Zabi yadda zaka/ki tura. Katse Ana turawa…… Zuciya An tura gayyata! Gayyace shi/ta Signal. TURA SMS ZUWA %d ABOKI/KAWA SEND SMS TO %d FRIENDS Tura %d gayyatar SMS Tura gayyata ta hanyar %d SMS? Mu koma Signal: %1$s Kamar babu manhajar da zaka/ki tura zuwa Abokai basu barin abokai suyi hira ba tsaro. Ana karasa aiki a bango… Turawa ya gaza Sabon lambar tsaro Ba\'a ga sako ba Sakon daga %1$s Sakonka Signal. Akwa sadarwar intanet a bango An samu kuskure wajen karanta saitin MMS Midiya Fayil Odiyo Duka G Goge abubuwa da aka zaba? T Wannan zai goge duk %1$d zababben fayil. Duk wani rubutu da suka zo da waddannan abubuwan zasu goge. Gogewa Gogewar sakwanni Zabi Duka Karbar kari… Warware da Sabo Tsoho Ajiya da akayi amfani da Dukan ajiya da akayi amfani dashi Kallon jerin hotuna Kallon jeri kalamai Zababbe %1$d item %2$s %1$d abubuwa%2$s %1$d item %1$d abubuwa Fayil Odiyo Bidiyo Hoto %1$s ne ya/ta tura Kai/ke ka/kika tura %1$s ne ya tura zuwa %2$s Sako daga kai/ke zuwa %1$s Tuna min anjima Ana cikin kira na Signal Farawar kiran Signal Shigowar kiran Signal Hana kira Amsa kira. Kashe kira Katse kira Sakon hoto, bidiyo da odiyo Ana sauke sakon MMS An samu kuskure wajen saukee sakon MMS, taba domin sake gwadawa Tura wa %s Bude Kyamara Taba domin ki/ki zaba Sa rubutu Akwai abunda aka cire domin yayi nauyi da yawa Babu kyamara Sako zuwa %s Sako Zabi masu karba Signal na bukatar daman samun abokan sadarwarka/ki domin nuna musu Signal na bukatar izinin Lambobin sadarwa domin nuna wa lambobin sadarwarka/ki, amma anhana wannan damar. Ci gaba da saitin afilikashon dinnan, zabi \"Izini\" sai kuma a karfafa \"Lambobin sadarwa\". You can\'t share more than %d item. Bazaka/ki iya tura da abubuwa sama da %d Zabi masu karba Taba domin ka/ki sa wannan sako ya bace bayyan an karanta. Duka midiya An samu sako mai tsari daga tsohon Signal wanda aka daina karba. Ka/ki gayawa mai turawa ya/ta sake shigar da sabon Signal sannan ya/ta sake tura sakon. Ka/kin bar rukuni. Ka/kin sabuntu wannan rukuni. Kin/Ka Kira Wannan lamba ta kira Kira da ba\'a daga ba. %s ya/ta sabunta rukunin. %s ya/ta kira Ka/kin kira %s Kiran da ba\'a samu dagawa daga %s %s ya/tana Signal! Ka/kin kashe bacewar sakwanni. %1$s nakashe bacewar sakwanni. Ka/kin saita lokacin bacewar sako zuwa %1$s. %1$s saita lokacin bacewar sako zuwa %2$s. Lambar tsaronka/ki da %s ya canza. Ka/kin tabbatar da lambar tsarinka/ki da %s tabbatattce Ka/kin shaida lambar sadarwaka/ki da %s a matsayin tabbatattce daga wata na\'ura Ka/kin nuna lambar tsaronka/ki %s ba tabbatattce ba Ka/kin shaida lambar tsaronka/ki da %s ba tabbatattce bane daga wani na\'ura Yarda Goge Toshe Bude Membobin %1$s Membobin %1$s da %2$s Membobin %1$s, %2$s, da %3$s %d other %d wasu Kalaman sirrinnan ba daya bane dana farkon! Tsohon kalaman sirrinnan ba daidai bane! Shigar da sabon kalaman sirri! Hade wannan na\'urar Katse Cigaba Zai iya • Karanta dukan sakwanninka/ki \n• tura sakwanni da sunaka/ki Ana hada na\'ura Ana hada sabon na\'ura… An karba na\'ura! Ba a samu wata na\'ura ba. Matsalar yanar gizo QR code dinnan ba tabbatattace bane. Kash! Akwai na\'urori da yawa da suke kokarin hadi na wannan, yi kokarin cire wasu. Wannan ba tabbatattacen hanyar sadarwar QR code din na\'ura bane. Ko zaka/ki hada na\'urar Signal? Kamar ka/kina kokarin hada wani na\'urar Signal ta na\'urar sikana na 3 . Domin tsarewarka, yi sikanin lambar tsari daga cikin Signal. Signal na bukatar izinin Kyamara domin yin sikanin QR code, amma an hana wannan damar dindindin. Ci gaba da shigar saitin Signal, Zabi \"Permissions\" sannan ka/ki kunna \"Kyamara\". Baza\'a iya sikanin din QR code ba idan ba izinin Kyamara Sakwanni masu bacewa Sakonka/ki ba zai kare ba. Sakwanni da aka tura ko karba zasu bace %s bayan an gansu. Shigar da kalaman sirri Alamar Signal Sa kalaman sirri Kalaman sirrinnan ba na kwarai bane! Bude Signal Taswira Wannan adireshin ba na kwarai bane. Ajiye lambar sirri Karbi adireshi Irin Google Play Services da ka/kika sa a na\'uraka/ki ba daidai yake aiki ba. Sake saka Google Play Services sannan ka/ki kara gwadawa. Yaba wannan manhajar Idan ka/kin ji dadin wannan manhajar, dan dauki \'yan mintina ka/kiyi kafa mana taurari. Yaba mana yanzu! A\'a Nagode Anjima Kash! Babu manhajar Google Play Store a wannan na\'urar. Kai/Ke A toshe wannan lambar? Zaka/ki daina samun sakwanni da kira daga wannan lambar Toshe kuma ka/ki fita daga wannan rukunin? Toshe wannan rukunin? Zaka/ki daina ganin sabobin sakwani da wannan rukuni Toshe Bude wannan lambar? Zaka iya samun sako ko kira daga wannan lambar kuma. Bude wannan rukuni? Membobi da suke da lambarka zasu iya dawowa da kai cikin rukuninnan. Kuskuren fita daga rukuni Bude Bada dama Hana dama Za\'a samu indai aka karbi sako. Rukuni maras suna Amsawa Kashe Kira Kira Sautin kira Bizi An hade Babu mai karba Babu Hanyar Sadarwa Lambar ba rijista Lambar da ka/kika kira baya daukar murya mai tsaro! Yayi! Zabi kasarka/ki Dole sai ka/kin bayyana kasarka/ki Lambar kasa Sai Ka/Kin Tabbatar Da Lambarka/ki Lambar ba na kwarai bane Wannan lambar da ka/kika Ware (%s) ba na kwarai bane. Babu Google Play Services Babu Google Play Services a wannan na\'urar. Zaka/ki iya amfani da Signal amma wannan saitin na\'ura zai rage dogarar ko kuma karfin aiki.\n\n idan kai/ke ba kwararren mai amfani bane/bace da wannan manhajar, ko baka/ki amfani da aftermarket Android ROM, ko kuma ka/kina ganin wannan a matsayin kuskure, tuntubemu a support@signal.org domin samun taimako wajen bincika matsalar. Na gane Kuskuren Google Play Service Google Play Services na sabuntuwa ko kuma ba\'a sameshi ba. Kara gwadawa. Terms & Privacy Policy An gaza bude hadinnan. Babu yanar gizo. Karin bayani Bayani kadan Signal na bukatar damar samun lambobin sadarwarka/ki domin sadarwa da abokane, masanyar sakwanni kuma yin kira mai tsari. An gaza sadawa da sabis. Duba hanyar sadarwa kuma ka/ki sake gwadawa. Domin tabbatar da lambar wayarka/ki, Signal na iya bincika lambar sirrinka/ki idan ka/kika ba wa Signal damar ganin sakwanninka/ki na SMS. You are now %d step away from submitting a debug log. Saura matakai %d ka/ki aika da gyaran kuskuren logu. Muna bukatar tabbatar cewar mutum ne wannan. Ankasa Tabbatar Da CAPTCHA Na gaba Cigaba Cigaba (%d da sauran damar gwaje-gwaje) Cigaba (gwajin karshe!) Je ko ina da sirrinka/ki a rufe.\Ba tareda damuwa ba, yi duk abunda ka/kike so a ko wanne sako. Shigar da lambar wayarka/ki domin farawa Za a tura lambar sirri na tabbata. Akwai adadin kudi da za\'a iya dauka. Shigar da lambar sirri da muka tura %s Lamabar Waya Lambar kasa Kira Kalli hoto Kalli bidiyo An gani Midiya Canjin Hoto Baiyu Ba Ba\'a samu ko wanne sakamako na %s ba Hira Lambobin sadarwa Sakwanni Kara lambobin sadarwa Gayyace shi/ta Signal. Sakon Signal Kiran Signal Kara lambobin sadarwa Gayyace shi/ta Signal. Sakon Signal Hoto Sitika Odiyo Bidiyo Karbabben lalataccen mabugin harafi Masanya sako! An karba sakon masanya na musamman don nakasasshen yareejeniya An samu sako daga wani sabon lambar tsari. Taba domin tantancewa da kuma nunawa. Ka/kin sake saita mahadin bayanai mai tsari. %s sake saitin mahadin bayani mai tsari Sako mai kwafi An gaza tantance bayanin wannan sakon domin daga sabon Signal aka turoshi. Gayawa abokin sadarwarka/ki ya/ta sake aikowa bayan kai/kema ka/kin sabunta signal dinka/ki. An samu matsala wajen rike sako mai zuwa Sitika Ajiyayyun sitika na nau\'rar ka/ki Sitikoki da aka tura maka/miki Jerin \'yan wasan Signal Ba a sa sitika ba. Za\'a ga sitikar sakwanni masu shigowa a nan Mara suna Ba suna Mara suna Ba suna Saka Cire Sitika Lodin fakitin sitika ya gaza Aika Nasara! An kwafa zuwa allon rubutu Tura An sabuntar da rukuni Ya/ta bar rukunin Karin saitin mahadin bayanai. Daftarin sako Kin/Ka Kira Ya/ta Kiraka/ki Kira da ba\'a daga ba. Sakon midiya Sitika Photo mai kallo daya Bidiyo mai kallo daya Midiya mai kallo daya %s ya/tana Signal! An kashe bacewar sako An saita bacewar sako zuwa %s Lambar tsaro ya canza Lambar tsarinka/ki da %s ya canza. Ka/kin shaida a matsayin tabbatattce Ka/kin shaida cewar ba ingantattce ba An kasa sarrafa sako Sabuntuwar Signal An samu sabon Signal, taba domin sabuntarwa Toshe %s? Tosasshen lambobi zasu daina samun damar kiranka/ki ko kuma aika maka/ki sakwanni. Toshe Bawa %s damar ganin furofayil dinka/ki? Hanya mafi saukin nunawa mutane furofayil dinka/ki shine ka/ki sa lmabar mai turawa a cikin adireshin lambobin sadarwarka/ki. Idan kuma baka/ki son haka, zaka/ki iya tura bayananka/ki ta wannan hanyar. Tura furofayil Tura sako? Tura Tura sako? Tura Sunan mai amfani Aika Goge Saitin sunan mai amfani yayi nasara. Anyi nasarar ciren sunan mai amfani. An samu matsalar sadarwar gizo. Akwai mai amfani da wannan suna. Zaka/ki iya amfani da wannan suna. Sunan mai amfani zai iya daukar A-Z ko kuma 0-9 da kuma jan layi kawai. Bazaka/ki iya fara sunan mai amfani da lamba ba. Sunan mai amfani ba na kwarai bane. Sunan mai amfani dole ya zama tsakanin %1$d da %2$d haruffa. Sauran msau amfani da Signal zasu iya tura neman izinin hira zuwa sunan amfaninka/ki mai musamman ba tareda sunada lambar wayarka/ki bà. Zabin sunane mai amfani ba tilas bane. Wannan lambar na amfani da tsohon Signal, gaya masa/mata cewar ya/ta sabunta Signal dinsa/ta kafin ka/ki tabbatar da lambar tsarinka/ki. Mai wannan lambar na amfani da sabon Signal mai lambar sirrin QR da baizauna daidai ba. Lambar sirrin QR da akayi sikanin ba daidai bane. Yi kokari a/ki sake sikanin. Tura lambar tsari ta… Lambar tsarinmu na Signal: Kamar ba manhajar da zaka/ki tura zuwa Ba\'a samu lambar tsari da za\'a hada a wannan allon haruffa ba. Signal na bukatar izinin Kyamara domin yin sikanin QR code, amma an hana wannan damar dindindin. Ci gaba da shigar saitin Signal, Zabi Permissions sannan ka/ki kunna Kyamara. Sikanin lambar sirri QR ba zai yi ba tareda izinin Kyamara ba. Sako mai tsari mara kyau An tsare sako don mahadin bayanai da babu shi Sakon MMS mara kyakkyawan tsari An tsare sakon MMS don mahadin bayani da babu su Yi tsit da sanarwa Ba\'a saka yanar gizo ba! Abubuwa na shigowa Shigarwa da sakwanni. Abubuwa sun gama shigowa Shigowa da shiryayyen bayanin na\'ura ya cika. Taba domin budewa Taba domin budewa ko kuma taba domin kullewar rufewa. Signal a bude yake Kulle Signal Kai/Ke Ba\'a daukar iri wannan midiyan ba. Daftarin sako Signal na bukatar izinin ajiya domin ajiyar daga waje amma an hana wannan damar. Cigaba ka/ki shiga saitin afilikashon, zabi \"Izini\", kuma ka/ki karfafa \"Ajiya\". Baza\'a iya ajiye wani wurin ajiya daga waje ba tareda izini ba Goge sako? Wannan zai goge sako dindindin. %1$s zuwa %2$s %1$d Sabbobin sako a cikin %2$d hira Sabo daga: %1$s Rufaffen sako Sakon midiya: %s Tafiyar sako ya gaza. Isar da sako ya gaza. Matsalar isar da sako. Nuna an karanta duka Nuna an karanta Sakon midiya Sitika Hoto mai kallo daya Video mai kallo daya Amsa Sakon Signal SMS mara tsaro Kamar akwai sabon sakwanni. Bude Signal domin duba sabobbin sanarwa. %1$s %2$s Lambar sadarwa Ya/ta yi martani %1$s akan: \"%2$s\". Ya/ta yi martanin %1$s akan bidiyonka/ki. Ya/ta yi martanin %1$s akan hotonka/ki. Ya/ta yi martanin %1$s akan fayil dinka/ki. Ya/ta yi martanin %1$s akan odiyonka/ki. Ya/ta yi martanin %1$s akan hotonka/ki mai kallo daya. Ya/ta yi martanin %1$s akan bidiyonka/ki mai kallo daya. Ya/ta yi martanin%1$s akan sitikarka/ki. Tanadadde Kira Gazawar aiki Tsimi Kulle status Sabuntuwar manhaja Wani Sakwanni Ba suna An ci nasarar saita sunan furofayil An samu matsalar sadarwar gizo. Baza\'a samu amsan sauri ba idan Signal yana kulle. Matsalar aikar da sako! An ajiye a %s An ajiye Binciko Duba hira, lambobin sadarwa ko kuma sakwanni Wannan gajeren hanya ba na kwarai bane Signal. Sabon Sako Kunna bidiyo Na da rubutu %d Item %d Abubuwa Na\'aurar ya fita daga rijista Hakan zai iya zamanto don ka/kin yi rijistar Signal da lambar wayarka/ki a wani na\'ura daban. Taba domin rijista. An samu matsalar kunna bidiyo Don daga waya daga %s, bawa Signal damar samun reno. Signal na bukatar izinin Reno da Kyamara domin yi da kuma samun kira, amma an hana wannan damar dindindin. Cigaba ka/ki shiga mazabar saitin manhajar ka/ki zabi \"Izini\" sannan ka/ki karfafe \"Reno\" da \"Kyamara\". Lambar tsaronka/ki da %1$s ya canza. Hakan na nufin wata kila wani na kokarin yanka hirarka/ki ko kuma %2$s ya sake saka Signal a na\'urarsa. Zaka/ki tabbatar da lambar tsaronkaki da wannan lamabar. Sabon lambar tsari Yarda Kashe kira Taba domin bude bidiyo Hoton lambar sadarwa Sipika Bluetooth Yi tsit dashi Camerarka/ki Koma kyamar baya Amsa kira. Katse kira Odiyo Odiyo Lambar sadarwa Lambar sadarwa Kyamara Kyamara Wuri Wuri GIF Gif Hoto ko bidiyo Fayil Gidan hotuna Fayil Canza aljihun kari Tsohon kalmomin sirri Sabon kalmomin sirri Maimaita sabon kalmomn sirri Sa suna ko lamba Gayyace shi/ta zuwa Signal. Goge rubutu Nuna allon haruffa Nuna madannin kira Ba lambobin sadarwa Lambobin sadarwa suna hawa Hoton lambar sadarwa Signal na bukatar izinin lambobin sadarwa domin nuna lambobin sadarwarka/ki amma an hana wannan damar har dindindin. Cigaba ka/ki shiga mazabar saitin afilikashon, zabi \"Izini\" sannan ka/ki karfafa \"Lambobin sadarwa\". An samu kuskuren karbar lambobin sadarwa, duba hanyar sadarwar gizonka/ki Ba\'a ga wannan sunan ba \"%1$s\" wannan ba mai mafani da Signal bane. Duba sunan sannan ka/ki kara gwadawa. Toh Babu tosasshen lambobin sadarwa Signal na bukatar daman samun abokan sadarwarka/ki domin nuna su Nuna lambobin sadarwa Sakon Signal SMS mara tsaro MMS mara tsaro Daga %1$s Layi %1$d Tura Hadin sako Canza allon haruffan alamomin hoto Kara thumbmail Sauya ajiyar karin kyamara mai sauri Ka/ki dauka kuma tura karin odiyo Kulle daukar karin odiyo Karfafa Signal domin SMS Ja gefe domin katsewa Katse Sakon midiya Sako mai tsaro Turawa ya gaza Izini na zuwa An isar da sako An karanta sako Hoton lambar sadarwa Kunna … Tsaya Sauke Odiyo Bidiyo Hoto Midiya mai kallo daya Sitika Daftarin aiki Kai/Ke Babu ainihin sako. Jirga zuwa kasa Kasashe na lodi Duba Yi sikanin lambar sirrin QR da kake/kike gani a na\'ura da aka hada Hada na\'ura Ba a hada ko wanne na\'ura ba Hada sabon na\'ura Cigaba Akwai shaidar karatun sako anan. Idan ka/kika ga dama ka/ki zabi ganin sanda aka tura sako kuma sanda aka karantashi Bari a ga sanda ka/kika karanta Kashe %d second %d sekonni %ds %d minute %d mintina %dm %d hour %d awanni %dh %d day %d kwanaki %dd %d week %d satittika %dw Lambar tsarinka/ki da %s ya canza kuma ya bar matsayinsa na tabbatattce Lambar tsarinka/ki da %1$s da kuma %2$s sun bar matsayinsu na tabbatattatu Lambar tsarinka/ki da %1$s, %2$s, da kuma %3$s ya daina zaman tabbatattce Lambar tsarinka/ki da %1$s ya bar matsayinshi na tabbatattce. Kila hakan ya faru ne sabida wasu na kokarin kare maka/ki hira ko kuma %1$s ya sake sa Signal a na\'ura. Lambar tsarinka/ki da %1$s da kuma %2$s ba tabbabtattce bane. Hakan yana nufin wasu su na kokarin rufewa ko kuma sun sake saka Signal a na\'urar su. Lambar tsarinka/ki da %1$s, %2$s, da kuma %3$s bar matsayinsu na tabbatattu. Haka yana nufin wani na kokarin kare hirarka/ki ko kuma kawai sun sake saka Signal ne a na\'urarsu. Lambar tsarinka/ki da %s ya canza yanzu. Lambar tsarinka da%1$s da %2$s ya canza yanzu. Lambar tsarinka %1$s, %2$s, da kuma %3$s sun canza yanzu. %d other %d wasu Nemi GIF da Sitika Ba a ga komai ba An gaza karanta logun na\'urarka/ki. Maimakon wannan, zaka/ki iya amfani da ADB wajen samun logun gyaran kukure. Ina godiya da taimakonka/ki! Aikawa Babu yanar gizo da aka saka Kadda a aika Aika Yayi! Hada imel Za\'a sa wannan logun a duniyar gizo domun masu bada gudummuwa su gani, kara bincika shi kuma ka/kiyi gyara kafin aikawa. Logu yana lodi… Ana dora logogi… Zabi manhajar imel Dan kara bincika wannan logun daga manhaja dina: %1$s Gazawar sadarwar gizo. Kara gwadawa. Zaka/ki so shigar da ainihin sakon rubutunka/ki cikin shiryayyen bayanan Signal masu tsari? Tanadadden shiryayyen bayanin tsarin kwamfuta ba zai samu canji ba a ko wace hanya. Tsallake Shigar Wannan zai dauki dan lokaci. Yi hakuri, zamu sanar da kai/ke idan aka gama shigarwa da abubuwan. Shigarwa Shigar da shiryayyen bayanin MMS din tsarin kwamfuta Shigar da shiryayyen bayani daga tanadadden manhaja din masinjar tsarin kwamfuta Shigar da tsimin rubutu zalla Shigar da fayil din tsimin rubutu zalla da ya dace da \'SMS Backul &amo; Restore\'. Kalli cikakken hira Yana lodi Babu midiya Kalli Kara turawa Ana kara turawa… %1$s ya/ta shiga rukuni %1$s ya/ta shiga rukuni. Sunan rukuni ya koma\'%1$s\'. Bari membobin rukuninnan suga suna da hoton furofayil dinka/ki Bude Signal na bukatar saitin MMS ya kai sakon midiya da na rukunoni ta ajiyar bayaninka/ki mara waya. Na\'urarka/ki baya yada wannan bayanin, dama ansan wannan hakan yake da kullellen na\'aura wani sa\'in. Domin tura sakon midiya ko na rukuni, taba \'OK\' ka/ki kammala tambayar saiti da aka turo. Kowa zai iya samun saitin MMS din layinka/ki ta hanyar neman \'your carrier APN\', sau daya tak kake/kike bukatar wannan saitin. Sunan farko (ana bukata) Sunan karshe (zaKa/ki iya tsalake wannan idan ana bukatan yin hakan) Na gaba Sunan mai amfani Kirkiri sunan da ake bukatan amfani da Midiya da aka tura/turo Yi tsit da hira Tanadadden sanarwa Saitin sanarwar tsarin na\'ura Sautin sanarwa Girgiza Toshe Launi Kalli lambar tsari Saitin hira Sirri Saitin kira Sautin kira Kiran Signal LAMBAR WAYA Signal na saukake hira ta hanyar amfani da ainihin lambar waya da kuma littafin adireshi. Abokai da suke da lambar sadarwarka zasu samu saukin samunka/ki ta Signal.\n\n Yin rijista na daukar bayanan lambobin sadarwa zuwa saba. Ba\'a ajiye yake ba. Tabbatar da lambar tsarinka/ki Dan shigar da lambar wayanka/ki domin samun lambar sirri na tabbatarwa. Akwai adadin kudi da za\'a iya dauka. Saka suna ko lamba Kara membobi Mai sakon baya cikin jerin lambobin sadarwarka/ki Toshe KARA WANNAN CIKIN LAMBOBIN SADARWAK KI/KA KADDA A SAKA, AMMA BARI A GA FUROFAYIL DINA Domin karin bayani.]]> Taba domin yin sikani Yana lodi Tabbatacce Tura lambar tsari Daga zuwa sama domin amsawa Daga zuwa kasa domin kin dagawa Wasu matsaloli na bukatar lurarka/ki Sake gwadawa. An karba Ya bace Ta Zuwa Daga Da Kirkiri kalmomin sirri Zabi lambar sadarwa Canza kalmomin sirri Tabbatar da lambar sirri Aike gyaran kuskuren logu Duban midiya Karin bayanin sako Na\'urori da aka hada Gayyaci abokai Ajiyayyen hira Cire hoto Shigar Amfani da tanadadde Amfani da tanadadde Saita lokacin yin tsit dashi zuwa awa 1 Saita lokacin yin tsit dashi zuwa awa 2 Saita lokacin yin tsit dashi zuwa kwana 1 Saita lokacin yin tsit dashi zuwa kwana 7 Saita lokacin yin tsit dashi zuwa shekara 1 Tanadadden saiti A karfafe Hana dama Suna da sako Suna kawai Ba suna ko sako Hotuna Odiyo Bidiyo Daftarin aiki Karami Madaidaici Manya Mai yawan girma Tanadadde Sama Max %dh %dh SMS da MMS Karba duk SMS Karba duk MMS Yi amfani da signal wajen karbar sako masu shigowa Yi amfani da Signal domin sakonnin hoto, waka, da bidiyo masu shigowa Tura sako da Enter key Idan ka/kika danna Enter key, sakonnika/ki zasu turu Tura hanyar dubawa Za\'a iya dubawa da Imgur, Instagram, Pinterest, Reddit, da kuma mahadin Youtube. Zabi shaida Zabi lambar sadarwarka/ki daga cikin jerin lambobim sadrwar. Canza kalmomin sirri Canza kalaman sirrinka/ki Karfafa kullewar kalaman sirri a fuskar na\'ura Kulle fuskar na\'ura da sanarwa da kalmomin sirri Tsaron fuskar na\'ura Toshe sikirinshot da suke cikin jerin yanzu da kuma cikin manhaja Sarrafa Signal ya kulle kansa bayan \'yan lokutan rashin aiki. Lokacin kashe kalmomin sirri domin rashin aiki yayi Lokaci tsakanin rashin aiki da kurewa Sanarwa Saitin sanarwar tsarin na\'ura. Launin hasken fuskar na\'ura Ba suna Yanayin kiftawar Hasken fuskar na\'ura Sauti Shiru Maimaita fadakarwa Sam Sau daya Sau biyu Sau uku Sau biyar Sau goma Girgiza Kore Ja Shudi Ruwan goro Cyan Jar garura Fari Babu. Sauri Madaidaici Jinkiri Kayatacce Sirri Agent din mai amfani da MMS Bayanin saitin MMS Adireshin gizon MMSC MMS Proxy Host MMS Proxy Port Sunan mai amfani da MMSC Lambobin sirrin MMSC Sakamakon sakon SMS Tambayi sakamakon ko wanne sakon SMS da ka/kika tura. Sarrafa gogewar tsofaffin sakonni da kansu da zarar yafi tsawon da aka tsara Goge tsofaffin sakonni Hira da midiya Ajiya Adadin tsahon hira Rage ko wanne hira yanzu Binciki ko wace hira kuma tabbatar da adadin tsawon su Na\'urori da aka hada Haske Duhu Siffa Jigo Tanadadde Harshe Sakonni da kiran Signal Kira da sakonni kyauta da sirri zuwa masu amfani da Signal Aike gyaran kuskuren logu \'kiran WiFi\' na daidai Karfafa idan na\'urarka/ki na amfani da sakion SMS/MMS bisa WiFi (karfafawa dole sai an karfafa \'kiran WiFi\' a na\'urarka/ki) Allon haruffa mara suna Shaidar karatu Idan aka kashe shaidar karatun sakonni, bazaka/ki samu damar ganin shaidar karatun wasu ba idan suma sun karanta sakon da aka aika. Manunin rubutu Idan aka kashe manunin rubutu, bazaka/ki samu damar ganin manunin rubutu daga wasu ba. Sa allon harrufa nakashewar koyo da kai Tosheshen lambobin sadarwa Sanda ake amfani da datar waya Sanda ake amfani da WiFi Sanda ake zama cikin hanyar internet a bayan fage Saukar da midiya mai sarrafa kanta Ragewar tsahon sako Kididdigan ajiya Hotuna Bidiyoyi Fayil Odiyo Karin binciken wurin ajiya Yi amfani da emojin na\'ura Nakashe ainihin mataimakin emojin Signal Amsa duk kira ta sabar Signal domin kauce bayyana adireshin IP din lambobin sadarwarka/ki. Karfafawa zai rage inagancin kira. A juya kira ko da yaushe Samun afilikashon Maganganu Hira Sakwanni Al\'amura Sautin cikin hira Nuna Kira Sautin kira Nuna jiran shigar gayyata Nuna jiran shigar gayyata domin abokanen sadarwa da basu da Signal Girman rubutun sako Wannan lambar ya shiga Signal Muhimmanci Rufaffen Mai aika sako Nuna manuni Nuna alamar matsayi sanda ka/kika zabi bayanan sako a cikin sakonni da aka isar da rufaffen mai turawa. Karba daga ko waye Karfafa rufaffen mai aika sako don sakonni masu shigowa daga waddanda basu cikin lambobin sadawarka/ki da kuma mutane da baka/ki tura ma sako ba. Karin bayani Sabon sako zuwa ga… Kira Kiran Signal Kiran bidiyon Signal Karin bayanin sako Kwafa rubutu Goge sako Ingiza sako Sake tura sako Amsa sako Zaba da yawa Ajiye kari Sakwanni masu bacewa Mutuwar sako Gayyata Goge zabbabe Zabi Duka An zabi ajiyayyen sako Fitar da zababbe daga wajen da aka adana Saitin gajeren hanya Duba Hoton abokin sadarwa Ajiyayye Akwatin sako zeeerrro Zip. Zilch. Zero. Nada.\nAn kama ku! Sabon hira Bude Kyamara Maida akwatin sakonka/ki abun yabawa. Fara ta hanyar turawa abokai sako. Sake saita tsarin mahadin bayanai. Bude sauti Yi tsit da sanarwa Kara abun makallewa Gyara rukuni. Bar rukuni Duka midiya Saitin hira Sa a fuskar na\'ura Bude popup Sa a lambobin sadarwa Jerin masu karban sako Sako ya isa Hira Yada Sabon rukuni Saiti Rufe Shaida duk waddanda aka karanta Gayyaci abokai Taimako Kwafa zuwa allon rubutu Hada da allon rubutu Sigar Signal dinka/ki ya tsufa Sigar Signal dinka/ki zai zo karshen aiki cikin kwana %d. Taba domin sabuntawa zuwa sabon sigar. Saura kwana %d wannan sigar Signal din zata daina aiki a naurarka/ki. Taba do saukar da sabuwar ingantacciyar manhajar Signal.. Yau ne ranar wa\'adin sigar Signal dinka/ki. Taba domin sabunta zuwa mafi sabon siga. Sigar Signal dinka/ki ya zo karshen aiki! Za\'a daina samun nasarar aikar da sakonni. Taba domin sabunta zuwa mafi sabon sigar. Yi amfani dashi a matsayin tanadadden manhajar SMS Taba domin mayar da Signal tanadadden manhajarka/ki wajen tura sakonin SMS dinka/ki. Shigar da SMS din na\'ura Taba domin kwafa SMS din wayarka/ki zuwa shiryayyen bayanin Signal mai tsaro. Karfafa kira da sakonnin Signal Sabunta masaniyar ma\'amalarka/ki. Gayyace shi/ta Signal. Ka/ki karawa hirarka/ki da %1$s daraja. Gayyaci abokai Signal yafi dadi idan abokai da yawa suna amfani dashi. Signal na fuskantar wasu matsaloli. Muna iya kokarinmu domin dawowa da sabis da wur-wuri. Sabbobin fasalin Signal bazasu yi aiki akan wannan sigar Android ba. Sabunta wannan na\'urar domin samun duk wani sabuntarwar Signal na gaba. %1$d%% Ajiye Ingiza Duka midiya Duban midiya Watsakewa Gogewa Gogewar tsofaffin sakonni… An samu nasarar goge tsofaffin sakonni % Bayanai Bayanai Jakar tsare-tsaren manhajar Signal ya kare kansa %1$d%% daga cikin sakonninka/ki masu fita cikin kwanaki %2$d da suka wuce. Hira tsakannin masu amfani da Signal na da tsari. Ingantan Signal Babu isasshen data Ana lissafin sashin bayanainka/ki da sakonni da suke futa waddanda basu bace ba kuma ba\'a goge ba cikin kwanaki %1$d da suka wuce. Fara hira Fara ma\'amala mai tsari kuma karfafa sabobbin fasali da suka fi karfin sakonnin SMS mara tsari ta hanyar gayyatar karin lambobin sadarwa domin su shiga Signal. An samu waddannan tarin bayanai ne daga asalin na\'urarka/ki kuma kai/ke kadai zaka/ki iya ganinsu. Babu inda ake turasu. Sakonni masu tsari Katse Tura Gabatar da bayanai Duba sakonninka da suke futa nawa ne aka tura da tsari, sannan ka/ki gaggauta ka/ki gayyaci sabbobin lambobin sadarwa domin ka/ki darajar Signal dinka/ki. Kalli bayanai Gayyace shi/ta Signal. Zaka/ki iya kara lambar sakonninka/ki masu tsari zuwa %1$d%% Inganta Signal dinka/ki Gayyaci %1$s Kalli bayanai Gayyaci Na gaba Kirkiri lambobin sirri a hade da haruffa. Kirkiri lambobin sirri zalla Kirkiri sabon lambobin sirri Kirkiri lambobin sirrinka/ki An samu kuskuren lambobin sirri. Kara gwadawa. Tabbabtar da lambobin sirrinka/ki. Kirkiran lambobin sirri ya gaza Ba\'a ajiye lambobin sirrinka/ki ba. Zamu baka/ki damar kirkiram wasu lambobin sirri, anjima. An kirkiri lambobin sirri. Gabatar da lambobin sirri Karin bayani Makullin rijista = Lambobin sirri Karanta karin bayanin akan ambobin sirri. Sabunta lambobin sirri Kirkiri lambobin sirrinka/ki Shigar da lambobin sirrin Signal dinka/ki Domin tayaka/ki haddace lambobin sirrinka/ki, zamu rinka tambayan lambobin lokaci-lokaci. Zamu rage tambaya nan gaba. Tsallake Aika An manta da lambobin sirri? Lambobin sirrinnan ba dai dai bane. Kara gwadawa. Akawunt na kulle Na gaba Karin bayani Shigar da lambobim sirrinka/ki Sa lambobin sirri da ka/kika kirkirarwa asusunka/ki. Waddannan lambobin, daban suke da waddanda aka turo maka/ki ta SMS. Shigar da lambobin sirri mai haruffa. Shigar da lambobin sirri mai lambobi zalla Na gaba Lambobin sirrinnan ba dai dai bane. Kara gwadawa. An manta da lambobin sirri? Lambobin sirrin ba daidai bane Ka/kin manta lambobin sirri? Gabatar da lambobin sirri Sabunta lambobin sirri Gusar da alamar hoto Yana lodi Sadarwa… Ana bukatar izini Signal na bukatar izinin SMS domin aikawa da SMS, amma an hana wannan damar dindindin. Dan karasa zuwa mazabar saiti manhajar, zabi Izini sannan karfafe SMS. Cigaba Ba yanzu ba Signal na bukatar izinin Lambobin sadarwa domin binciken lambobin sadarwarka/ki, amma anhana wannan damar. Ci gaba da shigar mazabar saitin afilikashon dinnan, zabi \"Izini\" sai kuma a karfafa \"Lambobin sadarwa\". KARFAFA SAKONNIN SIGNAL Kauracewar shiryayyen bayanain Signal Sabon kulellen sako Bude domin karanta tsayyayen sakonni Bude domin sabuntarwa Dan bude Signal domin kammala sabuntuwa Kalmomin sirrin tsimi Za\'a ajiye tsimi a ajiyar waje kuma za\'a tsaresu da kalmomin sirri da suke kasa. Dole sai ka/kinada kalmomin sirri zaka/ki samu damar yin tsimi ko kuma maida na\'ura tsarin asali. Na rike wannan kalmomin sirri. In ba tare dashi ba, bazan iya yin tsimi ko kuma maida tsarin asali. Maida tsimi Tsallake Rijista Tsimin hira Ajiye tsimin hira a ajiyar waje Kirkiri tsimi Shigar da kalmomin sirri na tsimi Maida tsarin asali Baza\'a iya shigar da tsimi daga sababbin sigar Signal ba. Kalmomin sirrin tsiminnan ba daidai bane Dubawa… %d sakonni a yanzu… Maida daga tsimi? Dawo da sakonninka/ki da midiya daga takaitaccen tsimi. Idan baka/ki dawo dasu yanzu ba, ba zaka/ki iya dawowa dasu anjima ba. Girman tsimi: %s Tambarin nunu lokacin tsimi: %s Karfafa takaitaccen tsimi? Karfafa tsimi Tabbatar da ganewarka/ki ta hanyar shaidawa a akwatin tabbata. Goge tsimi Nakashe kuma goge duk nakaitaccen tsimi? Goge tsimi An kwafa zuwa allon rubutu Signal na bukatar izinin ajiyar waje domin kirkirar tsimi, amma an hana wannan dama dindindin. Dan ci gaba da shigar mazabar saitin manhajar, zabi Izini sannan karfafa Ajiya. Tsimin karshe: %s Yana tafiya Kirkirar tsimi %d a yanzu Shigar da lambar sirrin da aka aiko maka/ki%s. Lambar ba daidai bane Kiran ni \n (Za\'a sameni a %1$02d:%2$02d) Tuntubi masu taimakawar Signal Rijistar Signal - Lambar tabbatar sirri na Android Subject: Rijistar Signal - Verification Code na Android\nDevice info: %1$s\nAndroid version: %2$s\nSignal version: %3$s\nLocale: %4$s Sam Ba suna Kullewar fuskar na\'ura Kulle hanyar hadin Signal da mukullin fuskar Android da kuma sawun yatsa. Lokacin aikin kullin fuskar na\'ura ya kure Lambobin sirrin Signal Lambobin sirri Canza kirkira Babu. Lambar sirrin rijista ba daya bane da lambar sirrin tabbatarwar SMS da ka/kika samu. Dan shigar da lambar sirrin that ka/kika fara sakawa a manhajar. Lambar sirrin rijista An manta da lambobin sirri? Akwai lambobi guda hudu a cikin lambobin sirrin. Idan ka/kika manta da lambobin sirrinka/ki za\'a iya kulle asusunka/ki har tsawon kwana bakwai. Shigar da lambobin sirri Tabbatar da lambar sirri Shigar da lambar sirrin rijista Shigar da lambobin sirri Karfafa lambar sirrin Rijista da za\'a bukacesu wajen sake rijistar Signal da wannan lambar. Lambar sirrin rijista Kullewar rijista Dole sai ka/kin shigar da lambar sirrin rijistarka/ki Wannan mukullin lambobin sirrin rijista ba daidai bane. Gwaje-gwaje yayi yawa Ka/kinyi gwaje-gwajen lambar sirrin Rijista da yawa waddanda duk ba daidai bane. Kara gwadawa bayan kwana daya. Kuskuren sadarwa da sabis Wayyo! Zaka/ki iya rijistar wannan lambar waya ba tareda ka sa lambar sirrin rijista ba bayan kwana 7 da karshen yin amfani da Signal. Ka/ki na da raguwar kwana %d. Lambar sirrin rijista Wannan lambar waya nada mukullin Rijista a karfafe. Dan shigar da lambobin sirrin Rijista. Mukullin Rijista a karfafe yake a lambar wayarka/ki. Domin tunawa da lambobin sirrin Rijistarka/ki, Signal zai diga tambayar tabbatarwarka/ki. Na manta lambar sirrina An manta da lambar sirri? Mukullin rijista na taimakawa wajen kare lambar wayarka/ki daga gwajin rijista da ba\'a yarda dashi ba. Za\'a iya nakashe wannan fasalin ko da yaushe a cikin saitin sirri na Signal dinka/ki. Mukullin rijista Karfafa Dole sai lambobin sirrin rijista sun kai wa\'adi %d . Lambobin sirri da ka/kika shigar basu dace ba Kuskeren sadarwa da sabis Nakashe lambobin sirrin rijista Hana dama Lambar sirri ba daidai bane Damar gwajinka/ki saura %d Tsimi Signal a kulle yake TABA DOMIN BUDEWA Tunatarwa Game da Ba suna